Tura

Kayan aiki

45mnt
6 yawan abinchi
  1. Kifi
  2. Flour kofi 1
  3. Attarugu 5
  4. tattasai 3
  5. Albasa 1
  6. Tafarnuwa 3
  7. Sinadarin dandano
  8. Gishiri kadan
  9. Spices
  10. Oil

Umarnin dafa abinci

45mnt
  1. 1

    Zaa Samu kifi a tafasa da Dan citta da gishiri kadan se a cire kayan kifin!

  2. 2

    Zaki jajjaga attarugu da tafarnuwa, albasa, tattasai ki zuba acikin kifin nan kisa sinadarin dandano, gishiri da spices ki juya ya hadu sosai!

  3. 3

    Seki ringa Dan diba ahannunki kimishi kamar round shape sekisa acikin flour San nan ki fasa egg kisa mishi sinadarin dandano!

  4. 4

    Zaki tsoma wan Nan hadin kifin a ciki hadin egg din sekisa acikin oil ki soya shi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AISHA M. AUWAL
AISHA M. AUWAL @4567nana
rannar

Similar Recipes