Kayan aiki

awa daya
mutane biyu
  1. Kifi yadda akeson
  2. Gishiri
  3. Curry
  4. Black peper
  5. Oil
  6. Yaji

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Na wanke kifi na da lemu tsami sai nasashi a bowl nasa gishiri, curry, black pepper kadan

  2. 2

    Sana na soya ciki oil daya soyu na kwashe

  3. 3

    Mukaci da yaji

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (7)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Gwanin ban shaawa kuma kigin ya soyu ga yaji me dadi 😋😋

Similar Recipes