Lamba

Salma Adamu
Salma Adamu @salmaadamu

#skg wannan itace lamba nasan dayawa basu santaba abincin karekare ne Yan garin mu 🥰🤩 potiskum💃

Lamba

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#skg wannan itace lamba nasan dayawa basu santaba abincin karekare ne Yan garin mu 🥰🤩 potiskum💃

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
mutane biyu
  1. Fulawa cup biyu
  2. Wake cup daya
  3. Karkashi
  4. Kanwa kadan
  5. Ruwa

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Zaki gyara wakenki ki barzashi

  2. 2

    Saiki busheshi saiki tankade fulawa ki zuba waken ki gyara karkashinki

  3. 3

    Ki yanka ki zuba saiki kwabashi da ruwan kanwa

  4. 4

    Kar yayi ruwa sosai shknn saiki kukulla a Leda ki dafashi kamar alale shknn

  5. 5

    Idan y nuna sai aci da mai da yaji ko da miya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salma Adamu
Salma Adamu @salmaadamu
rannar

sharhai

Similar Recipes