Tura

Kayan aiki

30mintuna
5 yawan abinchi
  1. Taliya daya
  2. Soyayyen nama
  3. Kayan miya
  4. mai
  5. Sinadarin dandano da gishiri

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki zuba mai atukunya idan ya yi zafi kisa kayan miya ki soya idan sunsoyubki zuba ruwa saidai misali

  2. 2

    Kisa maggi da gishiri idan ya tafasa kisa taliyar kiyita juyawa Dan kada ta hade idan ttmafara kama jikinta

  3. 3

    Saikisa soyayyaen namanki ki rage wuta kibata mintuna Biyar

  4. 4

    Saiki kqshe shikenan kin gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aisha sanusi
aisha sanusi @ayshat1231
rannar

Similar Recipes