Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko nasoya kayan miya nazuba ruwa nasa maggi da spices,

  2. 2

    Bayan yatafasa saina zuba spaghetti bayan mintuna kadan

  3. 3

    Saina zuba macaroni din na motsa suka hade,

  4. 4

    Bayan sun dahu saina sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Aminu
Maryam Aminu @maryamAmin
rannar

Similar Recipes