Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti shabiyar
mutum biyu
  1. Bread
  2. Nama
  3. Qwai
  4. Bread crumbs
  5. Garlic da citta
  6. Soy sauce sai sinadarin dandano
  7. Sesame oil

Umarnin dafa abinci

minti shabiyar
  1. 1

    Dafarko na gutsira breadi nah,na bare garlic da citta

  2. 2

    Sai na sa acikin abin niqa nah,nafara sa bread tukkuna,sai garlic,man sesame,sai soy sauce,sanan nasa nama na na murmusa sinadarin dan dano na sai na rufe duk na niqasu tare

  3. 3

    Idan ya nuku sai ku dan murzashi kadan kouda akan plate neh sai ki yankasu shape da girman da kikeso

  4. 4

    Sai ki kawo bread crumbs dinki da kwai kaman haka

  5. 5

    Sai kina dakowa kina tsomawa cikin qwai,idan kika cire acikin qwan sai ki sashi acikin bread crumbs din ki

  6. 6

    Kisa mai awuta amma karki cika wuta sabida gudun qonewa,idan ya soyu zaki iyaci da hot sauce kou ketchup

  7. 7

    Ni naci da ketchup na hadda da hot coffee

  8. 8

    Acciii dadii lafiay😍

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

Similar Recipes