Farfesun kan rago (Langabu)

Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
Sokoto

Maigida yanason Langabu sosai kuma yana jin dadin yadda nake sarrafashi.

Farfesun kan rago (Langabu)

Maigida yanason Langabu sosai kuma yana jin dadin yadda nake sarrafashi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum 4 yawan a
  1. Kan rago da qafafu
  2. Jajjagen tarugu da albasa
  3. Tafarnuwada citta
  4. Kayan yaji
  5. Kayan qamshi
  6. Mai
  7. Sinadarin dandano da gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki wanke kan rago da kafafu tas kisa a tukunya ki zuba ruwa da gishiri sai ki dora saman wuta ki barshi ya tafasa sai ki sauke ki sake wankewa.

  2. 2

    Ki zuba shi a tukunya ki zuba jajjagen tarugu da albasa, kisa mai, citta, tafarnuwa, kayan qamshi, kayan yaji da sinadarin dandano ki zuba ruwa ki rufe tukunya ki dora kan wuta.

  3. 3

    Ki barshi sai ya dahu qamshi ya bi ko ina sai ki duba idan laushin shi yayimiki sai ki sauke. Aci Dadi lafiya.....

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

Similar Recipes