Kunun gwagwa mai madara

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Na kasance ina kaunar madara da zaki

Kunun gwagwa mai madara

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Na kasance ina kaunar madara da zaki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwakwa guda daya
  2. Garin masara
  3. Madara ta gari ko ta ruwa
  4. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zaki kankare bayan kwakwa sai kiyi greating ki markada da ruwa sai ki raba ruwa kashi uku kashi biyu ki daura a wuta kashi daya kuma ki tankade garin masara ki dama da shi idan ruwan ya tafasa sai ki dama kamar normal kunu. Idan ya damu sai kisa madara da Suga ki sha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes