Gassashen kifi 🐟

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Idan kikasaba dawannan gashin kunhuta da soya

Gassashen kifi 🐟

Idan kikasaba dawannan gashin kunhuta da soya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa guda
5_7 yawan abinc
  1. Kifi 🐟🐠🐠 kilo ukku
  2. Gashiri maggi
  3. Garin yaji
  4. garin tafarnuwa
  5. garin albas
  6. Mai,
  7. lemon 🍋
  8. ,varnigar kal
  9. Kayan kamshi
  10. ,nakifi,ko Wanda yayi maki
  11. Ganyan coriander nayanda amfani ga kifi sosai don ya Dauke karni
  12. Tumatar
  13. Albasa
  14. Koran tattasai
  15. ,attarugu
  16. inkinaso
  17. Curry,
  18. kurkum,
  19. thyme

Umarnin dafa abinci

awa guda
  1. 1

    Da farko Za a wanke kifi afida tuk abinda ke ciki awanke,sosai da gishiri da Kal,ko 🍋 afidda duk Wani karrshi Dake bayan kifin

  2. 2

    Sai asashi awajan duk Wani ruwa zai fita,sannan ki zuba Mai,garin yaji,kayan kamshi maggi Kal chokali biyu ko lemon juice dasu tyme da curry curcum

  3. 3

    ,ki juya dasu Albasa ta gari tafarnuwa tagari attarugu Wanda aka jajjaga,ki juya sannan ki shafe kifin ciki da waje

  4. 4

    Sannan kisa abingashi ki gasa, ko oven idan yayi ki fidda kiyi mashi kwaliyyah da ganyan coriander,ko parsley

  5. 5

    Yanada kyau ki Dan yanyanka samansa da duk kayan khamshi yakai, sannan ki yanka Albasa da tumatar da gayan coriander da Koran tattasai kisa acikin kifin,

  6. 6

    Yanada kyau idan ba sauri kikeba kisa afrege yayi kaman awa guda sannan ki sa a oven

  7. 7

    Aci lafiya Allah ya amintar da hannayenmu nagode🌷🌷🌷

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

Similar Recipes