Dambun shinkafa na leda

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan dambu yanada sauki sai dai indan angama dawuri afidda shi daga ledan ,Asa kula

Dambun shinkafa na leda

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan dambu yanada sauki sai dai indan angama dawuri afidda shi daga ledan ,Asa kula

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1 da min 30m
6-7 yawan abinc
  1. Shinkafa kilo 1
  2. Gishiri,
  3. chicken seasoning
  4. ,idan kina bukata
  5. Albasa 2
  6. Mai ko buttar
  7. Ganye,jirjir ko Allayahu ko sabanik
  8. ko Wanda yayimaku
  9. Farar leda
  10. Thyme

Umarnin dafa abinci

hr 1 da min 30m
  1. 1

    Dafarko zaa barza shinkafa awanke ajikata na Rabin awa sai atace Rowan,sannan asaruwa tukunya Asa a murhu ko,agas,ko risho, sai zuba wannan,

  2. 2

    Barzajar shinkafar alada adaure Asa awannan ruwa Wanda suka Yi dumi,yaita dahuwa,sai kinfara jinkamshi,zakiga duk yadahu yacika ladan,sai ki fiddashi daga ruwa,

  3. 3

    Ki juya duk yahade jikinsa sai ki kawo,Mai ko buttar kisa,sannan ki sa ruwa kadan Dan yaida dahuwa kisake sawa aleda,kisa atukunya,yaci gaba da dahuwa na mintoci

  4. 4

    Kisamu Wani kwano ko roba ki zuba sannan kisa maggi idan kinaso da gishiri,da Albasa,da tyme shuwayya ki juya kisa ganyan da kikeso nida nayi amfani da jirjir,

  5. 5

    Idan yadahu zakiji duk kamshi yabade gida Masha Allah saiki sauke ki fidda daga ledar kisa a kula ko ruba Mai marfi ki rufe na mintoci,Dama kintanadi manki da yaji ko Miya ko salad

  6. 6

    Aci lafiya Allah ya amintar da hannayemu nagode🌷🌷🌷

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes