Salad din ganyan jarjir da tumatar da dankalin turawa

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Hum wannan ba acewa komi inda kin da Nadi jallaf ta shinkafa,ko wake da shinkafa ko shinkafa da Miya💃💃💃💃💃

Salad din ganyan jarjir da tumatar da dankalin turawa

Hum wannan ba acewa komi inda kin da Nadi jallaf ta shinkafa,ko wake da shinkafa ko shinkafa da Miya💃💃💃💃💃

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15 min
2-3 yawan abinc
  1. Ganyan jarjir
  2. Albasa,tumatar guda hudu
  3. Albasa kadan
  4. Man zaitun,ko Mai
  5. Gishiri,maggi idan kina bukata
  6. Black pepper
  7. 4Dan kalin turawa
  8. Da faffen kwai
  9. Mayonnaise ko salad cream
  10. Cucumber,sugar

Umarnin dafa abinci

15 min
  1. 1

    Zaa fere dankali dafa da kwai

  2. 2

    Sannan awanke gayan jarjir da Venigar Kal,da gishiri ayanka

  3. 3

    Awanke Albasa da tumatar da cucumber ayanka

  4. 4

    Sannan zubasu waje guda Asa fulfil asuwad kadan Black pepper da gishiri kadan da maggi,da Man zaitun ko Mai Asa lemon juice kadan juya

  5. 5

    Sannan asauke dankali ayankashi da kwai,Azuba mayonnaise ko salad cream da Dan sugar kadan Asa dankalin turawan da kwai ajuya yahade jikinsa ki ibi ganyankadan kizuba ki juya

  6. 6

    Sannan kisamu Plate kinfara zuba wannan ganyan jarjir sannan kisa Dan kakali sama kiyi masa kwaliya da mayonnaise ko mayo ketchup ko salad cream nidai nayi amfanida mayonnaise.

  7. 7

    Dama kintanadi shinkafa ko dambu ko cuscus Aci lafiya Allah ya amintar da hannayenmu🌷🌷🌷nagode

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes