Jollof macaroni

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#kitchenchallenge iyalina sunason macaroni tayi dadi sosai

Jollof macaroni

#kitchenchallenge iyalina sunason macaroni tayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30minti
5 yawan abinchi
  1. 1Macaroni Leda
  2. Maggi 4cube
  3. Attaru,albasa,tumatur
  4. Curry,thyme
  5. Garlic
  6. Ruwan nama
  7. Carrot
  8. Oil

Umarnin dafa abinci

30minti
  1. 1

    Kigyara kayan miya kimarkada,Zaki tukunya kisa oil kiyanka albasa idan tasoyu kisa kayan miya kidaka tafarnuwa kibarshi yasoyu

  2. 2

    Kikawo ruwan nama kisa,kisa maggi,curry thyme kitsada ruwan abinci. Kibarshi ya tafasa kisa macaroni kibata tadahu kisauke aci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes