Shinkafa d wake d souce din Zogala#3006

G Sarat
G Sarat @cook_17410590

😋 😋

Shinkafa d wake d souce din Zogala#3006

😋 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Shinkafa zalla na fara dafawa na dafa wake Shima daban ba tareda n hadesu ba

  2. 2

    Bayan n jajjaga kayan Miya n Dora a wuta ya soyu n zuba kayan Maggi dasu curry Daman n wanke zogala na juye aciki bansa ruwa ba saina rage wuta harta dahu,

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
G Sarat
G Sarat @cook_17410590
rannar

sharhai

Similar Recipes