Quick and Easy Jollof rice

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana jollof rice banida niya yisa kwasam wata friend dina ta kirani wai zatashigo wajena zuwa anjima shine yasani na tashi hadashi sabida banaji dadi mutu yashigo wajena beci komai ba , to inaciki hadawa shine na tuna cewa ai AUNTY JAMILA TUNAU @Jamitunau tace tanaso ciki week dina ayi postings jollof rice shine na fara dawka pictures kodade inada recipe na jollof

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cuprice
  2. 2tablespoon tomato paste
  3. 3tatase
  4. 2attarugu peper
  5. 2fresh tomatoes
  6. 2onions
  7. 1tablespoon curry and thyme
  8. 1tablespoon crayfish
  9. Maggi
  10. Oil
  11. Butter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na dora oil nasa onion sana nasa tomato paste na soya ma 5mn

  2. 2

    Sana NASA nikake kaya miya na barshi ya nuna har seda nagan oil ya fito nasa curry, thyme, crayfish na barshi ya kara nuna sana na wanke shikafa na zuba aciki

  3. 3

    Na zuba ruwa nasa foil na rufe na barshi ma 15mn har ya nuna

  4. 4

    Bayan ya nuna sai nasa butter aciki na barshi ma 2mn

  5. 5

    Na gasa salmon fish nasa aciki pepper sauce na hada coleslaw

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (10)

Similar Recipes