Kayan aiki

  1. Kankana
  2. Abarba
  3. Sweet melon
  4. Mangoro

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kayan lambunki ki ajiye agefe ki dauko kankana ki cire mata yayanta ki yanka kanana, ki dauko abarba ki bare bawon ta ki cire bakin jikin ki yanka kanana, haka mangoro ki yanka naman jikin kana ki bar kwallon

  2. 2

    Ki fere sweet melon ki cire yayan cikin ki wanke tas ki yanka itama kanana ki juye dik hadin fruit naki abowl kisa afridge in yayi sanyi kisha

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
rannar
Gombe State

Similar Recipes