Bread

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Yayi Dadi yayi kyaw Masha Allah very soft

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hrs
3 yawan abinchi
  1. Flour
  2. Butter
  3. Suger
  4. Gishiri
  5. Yeast
  6. Kwai
  7. Madara gari ko ruwa

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Zaki zuba yeast naki spoon daya da madaran ruwa sai kisaka ruwan dumi kibarashi yadan taso

  2. 2

    Zaki eybe flour cup biyu tareda kwai naki biyu sai ki sakamasa spoon na butter da spoon daya na suger da gishirinki kadan

  3. 3

    Sai ki kwaba shida ruwan yeast naki me duminchan kiyita murzashi

  4. 4

    Kirufe hadin abarshi yatashi minti 30 haka

  5. 5

    Zakiyata murzawa harsai yahade gudaya said kisa a roba kishafemasa butter jikinsa Dan karyakama inyatashi. Kibarahi yatashi

  6. 6

    Inyatashi sai ki sake bugashi sai ki yayyanka into 4 kiyi rolling nashi kisa afan inda zaki gasa kisake barinsa yatashi

  7. 7
  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

sharhai (4)

Similar Recipes