Dafadukan shinkafa da Alayyahu

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

Dafadukan shinkafa da Alayyahu

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
Mutum biyu
  1. Shinkafa cup 2
  2. Attarugu 3 da albasa 1 babba
  3. Tattasai 2 tomatoes 2
  4. Mai ludayi daya
  5. Alayyahu
  6. Maggi 4 gishiri spoon daya

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Zaki yi jajjage ki aje gefe kiyanka alayyahu ki wanke kibarshi cikin ruwa

  2. 2

    Kidora tukunya kixuba mai da albasa ya soyu saiki zuba jajjagen ki kibari saiya fitarda mai ma'ana ya soyu kenan saiki zuba ruwa ki rufe su tafasa

  3. 3

    Dagana saiki wanke shinkafa kizuba kirufe na 10mnt daidai ruwan sun rage saiki zuba maggi da Gishiri ki kara rufewa idan ruwanki suka kusa tsanewa saiki zuba alayyahu kirufe minti 5saiki sauke shikenan 😋

  4. 4

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing 🙏🙏🙏

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes