Kayan aiki

1hr
8 yawan abinchi
  1. 4 cupscous cous
  2. 2 cupswater
  3. 1 cupoil
  4. I small Cabbage
  5. 6large carrots
  6. 1Green pepper
  7. 1onion
  8. Maggi curry and onga
  9. Jajjagen Attarihu da albasa da garlic

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Da farko zaki zuba cous cous a roba seki zuba ruwa ki juya seki zuba jajjagenki da Maggi da Onga da curry ki juya seki zuba mai ki juya ki tabbatar be dunkule ba duk ya warware

  2. 2

    Seki kawo carrot da green pepper da albasa da Cabbage ki zuba seki juya ki juye a steamer kiyi steaming na tsawon 30mnts shikenan seki juye se serving

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
rannar
Kano State

Similar Recipes