Kunun shinkafa da alkama

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Wannan kunu na musammanne kuma yanada dadi sosai ina yawan yin kunun gyada ko na madara dadai sauransu sai yau nace bari nagwada na alkama da shinkafa kuma nayi amfani da madara

Kunun shinkafa da alkama

Wannan kunu na musammanne kuma yanada dadi sosai ina yawan yin kunun gyada ko na madara dadai sauransu sai yau nace bari nagwada na alkama da shinkafa kuma nayi amfani da madara

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafan tuwa kofi daya
  2. Alkama rabin kofi
  3. Madarar gari kofi uku
  4. Sugar
  5. Lemun tsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga abubuwanda nayi amfani dasu kuma nadama madara kofi daya da rabi na ajiye sauran agefe kafin nakara

  2. 2

    Zaki gyara alkama ki surfata kiwanke sannan kidaura a wuta kirufe hakama zakiwanke shinkafarki sai kizuba ruwan madara akai sannan kidaura awuta kidafa

  3. 3

    Bayan shinkafar tashanye ruwan kiduba idan baidahuba kikara ruwan madara idan kuma yadahu sai kisauke sannan kikwashe kizuba a blander sannan kizuba ruwan madara kimarkadashi sosai

  4. 4

    Bayankin markada sai kijuye a tukunya sannan kikara ruwan madara daidai yanda kikeson yawan kunun sannan kizuba lemun tsami ki jujjuya

  5. 5

    Sannan kizuba alkamar da kika dafa akai kijujjuya sai kuma kisa suga daidan yanda kikeso sai kidan barshi nadan mintuna biyu ko uku yqbararraka sai kisauke

  6. 6

    Shikenan kingama kunki sai asha dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai (5)

Chef K. Madaks Bakery
Chef K. Madaks Bakery @chefkaymadaks09
Wow, Allah yasoni bantashi dg barci ba 😂😂

Similar Recipes