Macaroni salad 🥗

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

#omn. Ina da bama kusan wata 6 a fridge shi ne yau na dakko nayi macaroni salad da ita. alhamdulillah munji dadin sa

Macaroni salad 🥗

#omn. Ina da bama kusan wata 6 a fridge shi ne yau na dakko nayi macaroni salad da ita. alhamdulillah munji dadin sa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20min
3 yawan abinchi
  1. 1 cupMacaroni
  2. 1 cupCabbage yankakke
  3. 2Dafaffan kwai
  4. 1Carrot
  5. Albasa karama
  6. 2Tumatur
  7. 1/2Cucumber
  8. 1/2Maggi
  9. Bama

Umarnin dafa abinci

20min
  1. 1

    Na Dora ruwa a wuta ya tafasa se na dafa macaroni sannan na tace

  2. 2

    Na wanke tumatur da cucumber na yanka,na bare albasa na kankare carrot na wanke su na goga. Na bare dafaffan kwan na yanka

  3. 3

    Na wanke cabej Dina da Dan gishiri na tsane

  4. 4

    Na samu bowl babba na zuba macaroni,cabeji, carrot, tumatur,albasa da maggi na juya sannan na kawo bama na zuba na juya ya hade gaba daya.

  5. 5

    Shi kenan salad 🥗 ya kammala enjoy shi kadai koda shinkafa.munci da jollof rice and it's yummy 🤤😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes