Salad Mai kwai

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Salad abinci ne marar nauyi Wanda za a iyaci da dare ko Rana ko ahada shi da abinci da yayi maka

Salad Mai kwai

Salad abinci ne marar nauyi Wanda za a iyaci da dare ko Rana ko ahada shi da abinci da yayi maka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15 min
4-5 yawan abinc
  1. Latas
  2. Albasa karama guda
  3. Tumatar guda biyu
  4. Cucumber2
  5. 3Dafafen kwai
  6. Mayonnaise
  7. Kal ko lemon juice
  8. Man zaitun
  9. 2Karas

Umarnin dafa abinci

15 min
  1. 1

    Dafarko Zaki wanke latas dinki da gishiri da cal kibashi na Wani mintoci hakama cucumber sannan kiyan salad din da cucumber da Albasa da tumatar kiza amazubi sannan kikawo Karas Wanda kikawanke kiga goga kiyi kwaliya sama sannan kijera kwai kisa mayonnaise zuba man zaitun da 🍋 kadan da gishiri ko magi kadan idan kinaso

  2. 2

    Aci lafiya
    Zaa iyaci Hakan ko da shinkafa da miya ko jallaf ko cuscus

  3. 3

    Allah ya amintar da hannayanmu🌷🌷🌷👍

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai (7)

Similar Recipes