Soyayar kazar hausa

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Gaskia naji dadin kazar nan sosai tayi dadi

Soyayar kazar hausa

Gaskia naji dadin kazar nan sosai tayi dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza guda daya
  2. Maggi guda biyar
  3. Albasa guda biyu
  4. Kayan kamshi cokaki daya
  5. Curry cokali daya
  6. Tafarnuwaguda7
  7. Mai kofi biyu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu kazar ki sai ki wanketa ki yanka mata albasa ki masa mata curry da kayan kamshi ki juya koh ina ya hade ki zuba ruwa kisa maggi

  2. 2

    Sai ki daura a wuta ki bata minti 40 ta dahu sosai ruwan ya fara kamata sai ki sauke ki daura mai a kasko idan yayi zafi ki dinga daukar kazar kina sawa ciki kina soyawa har sai kinga tayi brown daga bayan ta kada ki cika wuta kuma bata soyuwa ba ta kone

  3. 3

    Zaki iya saka yaji mai tafarnuwa kici

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar
Katsina

sharhai

Similar Recipes