Bons Mai yis da baking powder

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan bons din yanada taushi sosai kaman bread

Bons Mai yis da baking powder

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan bons din yanada taushi sosai kaman bread

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30mintuna
10 yawan abinchi
  1. Fulawa kufi hudu
  2. Yogut kufi guda
  3. chokaliCinnamon Rabin karamin
  4. Valilla kadan
  5. Yis chokali guda darabi
  6. chokaliBaking powder Rabin karamin
  7. cupSugar Rabin
  8. chokaliGishiri Rabin karamin
  9. Kwai guda biyu
  10. Corn flour chokali hudu
  11. Buttar chokali hudu
  12. Ruwa dai dai bukata

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa

  2. 2

    Zaki zuba yis aroba kisa ruwa kadan ki kwaba da kwai ki ajiye waje guda sannan ki zuba acikin fulawa da Mai gishiri da sugar da baking powder ki juya kizuba yogut ki kwaba kaman kwabin bread sannan ki sa buttar ki bugashi ki rufe na Rabin awa

  3. 3

    Sannan dayatashi ki mulmula kirufe yatashi

  4. 4

    Sannan kisa Mai afryfan ki fara soya zakisa wuta kadan

  5. 5

    Sannan ki kwashe amataci

  6. 6

    Sannan ki zuba atiray kunga yadda yayi taushi Masha Allah kaman bread

  7. 7

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes