Ring mu amoul

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan cookies nana kasashen larabawa Masha Allah

Ring mu amoul

Wannan cookies nana kasashen larabawa Masha Allah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30mintuna
10 yawan abinchi
  1. Fulawa kufi ukku
  2. Dabino Rabin Rabin kilo
  3. Kwai guda
  4. cupButtar Rabin
  5. cupMai Rabin
  6. Gishiri kadan
  7. Sugar kufi guda
  8. Flavor kadan na orange
  9. Ma amoul cuttar
  10. chokaliBaking powder Rabin karamin

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Zaki hada kwai da buttar da Mai kibugasu sosai da sugar sai sunkoma kaman creamer sannan ki zuba fulawa ki kwaba idan yayi tauri sosai ziki iya sa Madara taruwa kadan ko ruwa Amma inbuttar nki nada kyau zai Yi lafiya

  2. 2

    Sannan ki mulmula shi ki mulmula nikaken dabinonki

  3. 3

    Sannan ki murza fulawarki tayi dogo kaman haka Shima dabinon ki mulmulashi dogo

  4. 4

    Sannan ki manne ki mulmula

  5. 5

    Sannan kiyi mashi raoud kaman ring

  6. 6

    Sannan kikisa mu amoul cuttar kiyi mashi kwaliya kaman haka

  7. 7

    Sannan kisa paper atire kijera mo amoul dinki kigasa na minti Goma ko kasa dahaja

  8. 8

    Sannan kibari yasha iska kijera aflat

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes