Farfeson kifi

Hauwah Murtala Kanada
Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094

# katsina .in son ferfeson kifi sosai da.safe .sabida dadinsa Amma nafisonsa da dankalin torqwa

Farfeson kifi

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

# katsina .in son ferfeson kifi sosai da.safe .sabida dadinsa Amma nafisonsa da dankalin torqwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hours
mutum 3 yawan a
  1. Kifi
  2. Lemon tsami
  3. Ongga
  4. Kanun fari
  5. Takarnuwa
  6. Tichcha
  7. Mai
  8. Curry
  9. Attarugu
  10. Albasa
  11. Maggi

Umarnin dafa abinci

1 hours
  1. 1

    Zansamu kifina in wankeshi da lemon tsami.tas.insashi cikin gwagwa

  2. 2

    Attarugu albarasa tafarnuwa.in dakasu.

  3. 3

    Indauko kifina insashi cikin tokunya insa wanna kayan miyar tawa.da Mai da Maggi onga kanun fari Curry dukk insa su.insa ruwa kadan.Sai nadaura bisa gas yadinga nuna a hankali

  4. 4

    Shi kifi baison ludayin Miya.in Kika samai ludayi zqi farfashe.Amma inzaki juyashi.kidinga daukan tokunyar kina juwa sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwah Murtala Kanada
Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094
rannar

sharhai

Similar Recipes