Kayan aiki

Awa 1mintuna
4 yawan abinchi
  1. 1Danyar kaza
  2. 4kofi mai
  3. 1Albasa babba
  4. 1 cokalibabba na dakakkiyar citta
  5. 4dunkulen dandano

Umarnin dafa abinci

Awa 1mintuna
  1. 1

    A wanke kaza a yankata yadda ake bukata,a kara wanke ta tas ta fita,a saka a tukunya a yanka albasa a zuba a ciki,a zuba dandano da citta,a tafasa ta har ta dahu

  2. 2

    A tsame kazar daga cikin ruwan nama.A dora mai a wuta idan ya tafasa sai a saka kazar a mai har ta soyu.

  3. 3

    Za'a iya cin kazar haka ko kuma a sakata a abinci a ci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
M's Treat And Confectionery
rannar
Zoo road,Kano,Nigeria
A Food biochemist by profession and a food lover by passion
Kara karantawa

Similar Recipes