Nama

Sumy's delicious
Sumy's delicious @cook_13830250
Gombe State, JikadaFari

ba aba yaro mai.......... Uhmmmm kar in cika ku da surutu

Nama

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

ba aba yaro mai.......... Uhmmmm kar in cika ku da surutu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jajjaga Kayan tattasai da albasa saiki sa musu mai, kayan dandano da kayan kanshiki dauko naman ki kishashsha fa

  2. 2

    Saiki rufe shi a leda kisa a firigi yayi kamar awa 2 amma zaki dan rage Kayan da kika hada Su albasan da sauransu

  3. 3

    Kisa naman a kasko kirufe da wuta kadan ahankali yana dahuwa kina kara Kayan da kika hada har sai naman ki ya dahu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumy's delicious
Sumy's delicious @cook_13830250
rannar
Gombe State, JikadaFari

sharhai

Similar Recipes