Chicken and Ugu sauce

Ummuzees Kitchen
Ummuzees Kitchen @chef_ummuzee
Nigeria, Kano state

#kanostate #chicken So na da kaza da kuma sona da cin abinci mai lfy na kawo muku wannan girkin na musammam. Zaki iya ci da doya ko shinkafa. Ga masu shaawar video na wannan girkin da ma wasu su leka shafina na YouTube.

Chicken and Ugu sauce

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

#kanostate #chicken So na da kaza da kuma sona da cin abinci mai lfy na kawo muku wannan girkin na musammam. Zaki iya ci da doya ko shinkafa. Ga masu shaawar video na wannan girkin da ma wasu su leka shafina na YouTube.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Albasa yan kakkiya
  2. Koren tattasai
  3. Jan tattasa
  4. Tsokar kaza
  5. Ganyen ugu
  6. Gishiri
  7. Sinadarin dandano
  8. Dakakken masoro
  9. Mai
  10. Red chili flakes
  11. Ummuzees All purpose Spice

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki saka mai a kaso ki dora kan wuta

  2. 2

    Idan yayi zafi ki zuba albasa ki soya har sai ta fara laushi sai ki zuba kore da jan tattasai

  3. 3

    Ki soya su sosai sai ki zuba tomato ki juya

  4. 4

    Ki zuba kayan kamshi da kayan dandano.

  5. 5

    Ki zuba kazar ki sai ki juya

  6. 6

    Ki dan zuba ruwa ko ruwan nama kadan sai ki bar shi ya dan dahu.

  7. 7

    Da ruwan ya fara tsotsewa sai ki zuba ganyen ugu dinki ki rage wuta ki barshi ya dan turara. Shikenan a sauke a ci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummuzees Kitchen
Ummuzees Kitchen @chef_ummuzee
rannar
Nigeria, Kano state
UmmuzeeskitchenAm a cook, have great passion for making great food for people around me.www.ummuzeeskitchenblog.wordpress.com"Cooking with Passion"
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes