Zobo

Rushaf_tasty_bites
Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
Kano State

Abinsha na zobo ya kasance daya daga cikin abinsha Wanda iyayenmu da kakanninmu suke shaa tun zamanin daa,sannan kuma a binciken magana ilimi sun binciko abinsha na zobo yana kunshe da ma tattarar lafiya da yawa......yana magance ciwuka manta da kana shisa naso na raba wannan abinsha nawa daku domin kuma ku karu kuma Ku infanta lafiyarku......abinsha na zobo yakasance daya daga cikin abinsha danafi Kauna nida mahaifana a dunyar nan barima idan akayi shi a gargajiyance ....sai ka jarraba kakansan na kwarai...

Zobo

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Mintuna talatin
Mutum biyu
  1. zobo gwangwani daya
  2. Itaciyar girfa kara biyu
  3. Na'a na'a
  4. Ciyawar shayi
  5. Zuma
  6. Sukari
  7. Dayar citta
  8. Kokumba
  9. Abin kanshi na zobo
  10. Kanwa

Umarnin dafa abinci

Mintuna talatin
  1. 1

    Zamu zuba zobonmu a tukunya saimu wankeshi sosai....saimu zuba ruwa kofi daya akai mu Dora a wuta mu zuba duka kqyan hadinmu banda danyar citta da Kokumba dinmu saimu rufe tukunyar mubashi kamar minti biyar inta tafaso saimu sauke mu barshi yadansha iska

  2. 2

    Saimu dakko kokumba dinmu da danyar cittarmu mu wankesu mu kankare danyar cittar saimusasu acikin abin markade na zamani mu markadasu su markadu sosai

  3. 3

    Saimu samo rariyarmu mu tace markadadden kayan hadinmu mu....muzuba ruwa na leda guda biyu mutace dashi

  4. 4

    Sai mu dakko zobonmu da muka ajiye yasha iska mu taceshi shima saimu saka kankarar ruwan Leda guda daya domin yayi sanyi

  5. 5

    Saimu zuba zumarmu aciki...mu dakko sikarinmu in mai guda guda ne zamu zuba guda shida kohkuma daidai son zakinmu saimu zuba abin kamshi na zobo digawa daya

  6. 6

    Saimu dakko nikakkiyar kanwarmu mu zuba aciki saboda rage tsamin zobon saimu juyashi sosai komai ya hade jikinshi

  7. 7

    Shikenan abinshanmu ya kammala....saimu sha domin sanyaya zuciya a zafinnan😂😂😂

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rushaf_tasty_bites
Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
rannar
Kano State
Its not a big deal for me to write a whole note for my luv with cooking......I love cooking food more than expectation.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes