Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki wanke sobonki ki zuba a tukunya kisa ruwa sai kanunfari da citta idan ya tafasa ki sauke
- 2
Saiki tace kisa sukari da vanilla flavour kisa kankara asha da sanyi.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Zobo na musamman
Zobo na da amfani sosai ajikin Dan adam kuma yana maganin cutittika musamman hawan jini Oum Nihal -
-
-
-
Zobo
Wanna zobo dadi gareshi, ina matikar son zobo dani da iyalina#Ramadanrecipeconest Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
-
Zobo
Zobo yana da mutukar amfani a jikin dan adam,yana kara lfy da rage chututtuka ajikimmu,ganyan zobo yana kumshe da wasu sunadarai #zobocontest Zhalphart kitchen -
Zobo
Ina matuqar qaunar zobo shiyasa nake sarrafa daban daban dan sabunta dan danonsa Taste De Excellent -
-
-
Zobo
Shi zobo Wani ganye ne d ake lemo dashi yana da matukar Dadi sannan Yana da amfani sosai ga lafiyar jikinmu Yana taimakawa hanta sannan Yana taimakawa wajen saurin narkar d abinchi sannan Yana sanya nishadi musamman in ka shashi d sanyi #zoborecipecontest mumeena’s kitchen -
-
-
Zobo drink
Hadin zobo domin watan azumi akwai dadi alokacin buda baki musamman idan da sanyi. #1post1hope Meenat Kitchen -
-
Zobo mai karas da kokumber
#zobocontest, ana taimaka wa hanta.Yana rage radadin ciwon ciki da mara na mace mai al’ada idan an hada shi da garin citta.Yana kara nauyi (weight).Yana taimaka wa mai hawan jini.Yana hana kumburin jiki ko na cikin jiki.Yana taimakawa wajen narkar da abinci.Farin zobo yana taimaka wa mai tsohon ciki idan ta jika shi tana sha.Masana sun ce zobo musamman bakin nan na temakawa wajen sauko da hawan jini cikin gaggawa saboda ya kan bude hanyoyin jini ne ta yadda jinin zai rinka gudanawa yadda ake bukatar sa. Ana jika zobo ne ka da a saka suga a rinka shan sa kamar ruwa.Wani masani a fannin karatu na alfanun da ke cikin kayan abinci, Dakta Ochuko Erukainure ya bayyana cewa yawaita shan zobo na taimaka wa wajen rage illar hawan jini a jikin dan’adam a sakamakon sinadaran da ke cikinsa. Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 -
Zobo mai kayan kanshi beetroot
wannan zobo akwai dadi sosai ga Karin lafiyar ajiki yara suna sonsa sosai. hadiza said lawan -
Zobo
Zobo dai wani ganye ne Wanda ke fito wa a matsayin furen sure/yakuwa, akwai farin shi akwai ja akwai kuma baki, zobo dai Yana da amfani sosai a jikin Dan Adam musammam in ba'a samishi kayan Zaki ba, Ya na maganin hawan jini sannan Yana wankin ciki da dai sauran su #zobocontest HALIMA MU'AZU aka Ummeetah -
Zobo smoothie drink
#team6drink.kasancewata a cookpad yasana na iya sarrafa abubuwa kala kala masu kara lpy gajiki zobo abinshane dayake kara lafiyar jiki Yakudima's Bakery nd More -
Zobo
#Zobocontest Shi dai zobo sanannen abun Sha ne Wanda ake sarrafa shi tun fil azal. Sa'annan ya shahara a wajen magunguna da yakeyi na cutuka daban daban. Ina matukar kaunar lemun zobo musamman idan aka sarrafa shi tare da kayan kamshi irin su citta, kanun fari, masoro, ganyen na'a na'a, da kuma lemun zaki. Wanni hadi na da matukar kayatarwa tare da sanyaya zuciya gami da sa nutsuwa. Phardeeler -
Zobo
#zobocontest daya daga cikin manyan abubuwan sha masu karin lafiya. Kamar yadda muka sani cewa zobo wani ganye ne wanda ake busarwa, a sarrafa shi domin yin abun sha. A irin wanna lokacin na zafi zobo na da matukar tasiri ga al'ummah. Sau da dama nakan yi shi ga iyalina su sha. Princess Amrah -
-
Zobo
#nazabiinyigirki wannan zobon itake wakiltata akoda yayshe inason shan zobo arayuwata sbd yanasakani farinciki da annushuwa TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Farin zoɓo
#repurstate# na koyi wannan abin sha a wurin mamana kuma yana da dadi sosai ga kuma kara lpia.ana so me tsohon ciki ta dinga shan farin zoɓo ta jika shi tasha base ta haɗa shi da ba Ummu Aayan -
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8889331
sharhai