Zobo

Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
Kano State

Ina matuqar qaunar zobo shiyasa nake sarrafa daban daban dan sabunta dan danonsa

Zobo

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ina matuqar qaunar zobo shiyasa nake sarrafa daban daban dan sabunta dan danonsa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Zobo
  2. Citta
  3. Kaninfari
  4. Cinamon
  5. Na'a na'a
  6. Flavor
  7. Ruwa
  8. Bevi mix

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki wanke xobonki d kixuba a tunkunya ki kawo na'a na'ar ki ki wanke ta ki xuba kisaka citta,kanunfari da cinnamon seki xuba ruwa ki dora akan wuta.

  2. 2

    I dan ya tafasa seki sauke dg wuta ki barshi y huce.

  3. 3

    Sannan ki tace ki saka flavor dinki d bevi mix dinki ki jujjuya inxaqin be yi se ki da sugar yadda kike so.

  4. 4

    Seki sa a fridge yayi sanyi.shikenan se sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes