Dafadukar shinkafa mai kayan lambu

 Hamna muhammad
Hamna muhammad @28199426A
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tattasai,
  2. tarugu
  3. Albasa
  4. Karas,
  5. Koren tattasai,
  6. koren wake&
  7. cucumber
  8. Maggi,
  9. gishiri&
  10. curry
  11. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na wanke tattasai da tarugu da Albasa na markadasu.

  2. 2

    Na saka mai yayi zafi na soya markaden sai na tsaida ruwan sanwa na saka gishiri da maggi.

  3. 3

    Bayan sun tafasa na saka shinkafa da curry na rufe.

  4. 4

    Kafin ya dahu na saka Koren wakena da caras

  5. 5

    Bayan ta dahu na saka koren tattasai da yankakkiyar Albasata wadda na yankata zagaye zagaye sai na kashe wutar dahuwa na barshi ya ida dafa koren tattasan da Albasa.

  6. 6

    Saina yanka cucumber

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
 Hamna muhammad
Hamna muhammad @28199426A
rannar

sharhai

Similar Recipes