Shinkafa da wake

Ummu Asmau
Ummu Asmau @cook_16827919

ina son wannan girkin,,,,,

Shinkafa da wake

ina son wannan girkin,,,,,

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2shinkafa kofi
  2. 1wake kofi
  3. 1albasa
  4. maggi
  5. mai
  6. tanka
  7. kanwa
  8. ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Azuba ruwa da tukunya a saka wake tare da kanwa adafa su sannan a wanke shinkafa asaka sai rufe sai ya dafu

  2. 2

    Zuba tanka da maggi a turmi a daka shi sosai

  3. 3

    A yanka albasa

  4. 4

    A soya mai sai azuba aci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Asmau
Ummu Asmau @cook_16827919
rannar

Similar Recipes