Kayan aiki

Minti 50mintuna
2 yawan abinchi
  1. Shinkafa Kofi daya
  2. Wake kofi daya
  3. Mai
  4. Maggi
  5. Yaji
  6. Latas
  7. Tumatir
  8. Albasa
  9. Kwai

Umarnin dafa abinci

Minti 50mintuna
  1. 1

    Uwar gida ki wanke tukunya saiki dora ruwa idan sun tafasa saiki wanke wake kisa,

  2. 2

    Idan yayi minti goma ko sha biyar saiki wanke shinkafa kisa, ki rufe

  3. 3

    Idan tayi minti talatin saiki wanke Ki tace sai ki kara mayarwa ta nina saiki sauke

  4. 4

    Ki daka yaji da maggi da kayan kamshi, ki soya mai da albasa, ki dafa kwai ki yanka, ki yanka latas da tumatir da albasa

  5. 5

    Saiki wanke ki tsane a kwando

  6. 6

    Idan zakici saiki hada da kayan hadin ki, aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
rannar
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Kara karantawa

Similar Recipes