Miyar kayan ciki

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

Masha Allah yayi dadi

Miyar kayan ciki

Masha Allah yayi dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kayan ciki
  2. Albasa/ataruku/tattase/tumatur
  3. Kayan kanshi da sinadaran kir
  4. Ki
  5. Lawashi afarnuwa da citta

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke kayan ciki ki daura a wuta kisa kayan kanshi da sinadaran griki har ta nuna

  2. 2

    Sai ki yanka albasa a kai da mai ki soyasu sama sama sai kisa su tumatur din ki soyasu sai kisa ruwa kadan sai kisa lawashin wayyo dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes