Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kayan ciki ki gyra shi tas ki yanka lemon tsami ki matse aciki ki daura wuta in ya tafaso sai ki sauke ki juye ruwan ki zubar

  2. 2

    Sai ki maida tukunya mai kyau ki yanka albsa kisa mai kayan kamshi da dandano, ki rufe ki daura awuta ki barshi yayi ta dahuwa har zakiga yana fitar da mai da kanshi,ki bude ki guraya hak zakiyi tayi har sai ya soyu tayi brown tayi laushi sai ki yanka tumatir daya da rabin tattase ki kwashe. Kici da abinci ko haka ma zaki iyaci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
rannar
Gombe State

Similar Recipes