Vegetables shawarma

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

#SHAWARMA Shawarma abincin larabawane to amma muma yan Nigeria mun maidashi tamkar abun marmari da sha'awarmu aduk lokacin da muke bukata hausawa ma suna taka tasu rawar wajen sayenta ko yinta a gida nidai bana sayen shawarma nakanyiwa iyalina duk kalar da suke sha'awarci.

Vegetables shawarma

#SHAWARMA Shawarma abincin larabawane to amma muma yan Nigeria mun maidashi tamkar abun marmari da sha'awarmu aduk lokacin da muke bukata hausawa ma suna taka tasu rawar wajen sayenta ko yinta a gida nidai bana sayen shawarma nakanyiwa iyalina duk kalar da suke sha'awarci.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
5 yawan abinchi
  1. Kabeji yankakke Kofi uku
  2. Cocumber yankakkiya Kofi daya
  3. Cokalibiyar na Mayonnaise
  4. Cokaliuku na hot sauce
  5. Cokaliuku na ketchup
  6. Cokalibiyu na garlic& chili sauce
  7. Biredin shawarma
  8. Koren tattasai(optional)

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Wannan sune abunda zamu bukata lokacin yin wannan girki

  2. 2

    Dafarko zaki samu bowl ki zuba mayonnaise, ketchup,chili sauce da kuma garlic and chili sauce ki juyasu sosai

  3. 3

    Saiki dauko shawarma bread dinki ki shafa masa hadin nan nan mayonnaise

  4. 4

    Saiki shafa ko INA yaji saikisa kabejinki da cocumber da koren tattasai in kinaso amma, saiki kara zuba hadin mayonnaise din nan shikenan saiki nade

  5. 5

    Kin gama shawarma a saukake

  6. 6

    Enjoy

  7. 7
  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

Similar Recipes