Farfesun kan rago

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

Daman abin sona ne inson shi sosai

Farfesun kan rago

Daman abin sona ne inson shi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kan rago
  2. Albasa / attaruku/tattase
  3. Kayan kanshi
  4. Sinadaran girki
  5. Chitta /tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke kan ragon tass sai ki daura a wuta kisa su kayn kanshi komai da komai ki jajjaga kayan miyanki ki zuba kisa mai kadan kisa ruwa ki rufe har ta nuna

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes