Danwake contest

@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
Kano

#Danwake contest. Danwake abincin gargajiyane me dadi kuma abi ci nebana kullun ba na marmari ne kuma yana qara lafiya mussanman wannan hadin da na masa na kwai. Kuma garinnan da ne amfani da shi an hada da sinadaran qara lafiya akwai wake akwai qashin rogo akwai alkama akwai kuka da kanwa. Kuma ko masu diabetics zasu iya cin sa. Kuma garin na da dadi sosai.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintues
mutin biyu
  1. Garin danwake
  2. Ruwa
  3. Kwai
  4. Mangyada
  5. Maggi
  6. Yaji

Umarnin dafa abinci

15mintues
  1. 1

    Nayi amfanida garin danwake na kanti shi ruwa kawai za sa masa a dama baa qara masa komai. Na zuba rabin ledannan se na hada da ruwa na dama se na dora ruwa a tunkaya ta tafasa da ya tafasa se na gwaba garina se na sassaka shi a ruwan zafin.

  2. 2

    Da nagama sawa se na rufe tukunya ta te tafasa biyu shikenan dan wake na yayi. Se nasa mu wani kwano na zuba ruwan sanyi na kwashe dan wake na aciki.

  3. 3

    Se na yanka albasa a mai nadora na soya har seda albasar te baqi. Se na dafa kwai da ya dakaken yaji da maggi nahada dashi naci😋.

  4. 4

    Munji dadin danwaken nan sosai😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes