Dogayen Cincin me kwakwa

chef famara
chef famara @cook_15730379

Sauki da dadi

Dogayen Cincin me kwakwa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Sauki da dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Fulawa kofi
  2. Butter cokali 3
  3. Kwakwa yadda kikeso
  4. 1Sikari kofi
  5. Fulebo na kwakwa cokali 1
  6. 1Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tankade fulawa cikin kwano ki zuba baking hoda ki juya da dan gishiri

  2. 2

    Awani mazubin daban ki fasa kwai ki zuba sikari da butter ki jujjuya inya narke

  3. 3

    Kikawo gurzajjiyar kwakwa kizuba ki jujjuya ki kawo hadin fulawarki kizuba

  4. 4

    Idan ya hada jikinsa ki kawo abin murji ki murza ki yayyanka dogaye ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
chef famara
chef famara @cook_15730379
rannar

sharhai

Similar Recipes