Yam ball

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#ramadansadaka yanada dadi bashida shan mai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30minti
4 yawan abinchi
  1. 2Yam slice
  2. Attaruhu,albasa
  3. Maggi
  4. Curry
  5. 2Egg
  6. Cornflakes

Umarnin dafa abinci

30minti
  1. 1

    Zaki fere doya kidafa tada maggi kisauke ki daka attaru,albasa kidura doyar akai kidaka saiki dinga diba da hannunki kinayin ball dashi har kigama.

  2. 2

    Kifasa kwai kisa maggi,curry cornflakes kidaka seki dauko yam ball kisa acikin kwai sannan kisa acikin cornflakes kidura mai awuta idan yayi zafi kisuya sannan akwashe aci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes