Golden yam

Mijina Yana son golden egg musanman idan na Mai da onion source.hmm Sai kin gwada.
Golden yam
Mijina Yana son golden egg musanman idan na Mai da onion source.hmm Sai kin gwada.
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko Zaki samu roba ki zuba ruwa a ciki Sai ki dakko doya madai-dai ciya kifere bayan kin yayyanka irin yankan da kike so.sai ki wanke ki zuba a tukunya kisa Maggi da Dan gishiri kadan ki daura awuta ya dahu karki cika ruwa aciki.
- 2
Bayan ta dahu Sai kizuba a gwagwa sauran ruwan ya tsane, Sai ki daura Mai a wuta ki Dan said yar albasa ta soya Mai din. Dama kin fasa kwanki a get Sai ki rinka dakko doyan kina tsomawa a ruwan Kwan kina sawa a Mai idan ya soyu Zaki ga yayi golden brown Sai ki kwashe a want abun tsanewa. Zaki iya ci da shayi ko juice Mai sanyi...Dadi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Golden yam
#worldeggcontest. Wannan girki yana da dadi mussamman da safe kuma ga kosarwa za’a iyasha da black tea Ayshatyy -
-
-
-
Golden yam
Gaskiya doya bata dameni ba Amma duk sanda nayi wannan doyan inason ta sosai yara na sunason shi. Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Yam pizza 1
Ni da family na mun gaji da cin doya da kwai ko yam balls,so sai nayi tunanin in saraffata ta wata hanyar,kuma Alhamdulillah tayi dadi kowa yaji dadin wannan hanyar da na sarrafa ta. M's Treat And Confectionery -
Yam balls
#PAKNIG Maigidana Yana son duk abinda akayi da doya shiyasa na sarrafata ta wnn hanyar Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
Yam pizza 2
Lokacin da nayi yam pizza 1 sai naga idan aka dan yi twisting din ta zuwa wani abun ba kamar wancan ba zai fi bada ma'ana,and believe me the taste is wow M's Treat And Confectionery -
-
-
-
-
Yam pancakes
Gaskiya yana matukar dadi ban cika son doya ba shi yasa na sarafashi ta wannan hanya sai naji kuma yayi min dadi. Maryamaminu665 -
Yam balls
Yana da saukin hadawa sannan kuma yana da dadi mussamman lokacin breakfast Taste De Excellent -
-
Soyayan burodi da kwai
Soyayan burodi abinci ne mai matukar dadi musanman idan aka hada shi da shayi mai na'a na'a kuma yana dadi yayin da kake sahur ga rike ciki mai gidana yana son shi sosai haka yarana #sahurrecipecontest @Rahma Barde -
-
-
-
-
-
-
-
Kosai
Kosai yana da dadi sosai musamman idan aka hada shi da kunu,ina son kosai da kunun tamba sosai, idan aka hada ya na da dadi yar uwa gwada wanan kosan mai gidana kansa sai da ya yaba #kosairecipecontest @Rahma Barde -
-
Yam boll
Wannan Abin cin yana da dadi da saukin sarrafawa, zaki iya sarrafa doya kashi kasbhi ta hanya mai sauki kamar yamboll Najaatu Dahiru -
-
More Recipes
sharhai