Hadin kindirmo

Najma
Najma @cook_12709285
Kano State

Wannan hadin yayi dadi sai angwada

Hadin kindirmo

Wannan hadin yayi dadi sai angwada

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti biyar
uku
  1. Kindirmo kopi uku
  2. Madara kopi daya
  3. Siga rabin kopi
  4. Fura kwaya biyu
  5. Kankara

Umarnin dafa abinci

minti biyar
  1. 1

    Xaki samu blendern ki tsaftatacciya kixuba kindirmonki,madaranki, furarki,siganki da kankaranki sai kirufe kimarkada sosai sai asha a take

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_12709285
rannar
Kano State
cooking is my portion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes