Cinnamon

Najma
Najma @cook_12709285
Kano State

Wannan girkin shine farkon gwadawana

Cinnamon

Wannan girkin shine farkon gwadawana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

4 yawan abinchi
  1. Fulawa-kopi uku da rabi
  2. Siga-kwatan kopi
  3. Yis-cokali biyu da rabi
  4. Gishiri-kadan
  5. Vanila
  6. Bota-kwatan kopi
  7. Kwai -daya
  8. Madara -kopi daya
  9. Brown sugar -dai dai
  10. Siga-kadan
  11. Cinnamon poda-dai dai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki tadani kayan aikinki

  2. 2

    Kisamu roba ki hada madara da yis kibarashi ya taso kaman minti biyar

  3. 3

    Idan ya taso sai kisa narkakkiyar botanki

  4. 4

    Kisa kwai da filabo

  5. 5

    Kigaurayashi sosai

  6. 6

    Sai kisa fulawa ki kwabashi sosai harsai ya daina kama hannunki sai kirufe kibarshi ya tashi

  7. 7

    Idan yatashi sai kidaukoshi kikara murxashi sai ki fadadashi kisamu karamar roba ki hada garin cinnamon, farin siga da brown siga sai kisamu bota kishafa akan kwabin fulawar sannan ki barbada hadin sigan ko INa yasamu

  8. 8

    Sai kinannade a hankali kaman nadin tabarma idan kinxo karshe sai kishafa ruwa abakin kadan sai ki karasa nadewa kisamu wuka kiyayyanka kishafa bota a kwanon gashi

  9. 9

    Ki jajjera akwanon gashin kirufe kibarshi na tsawon minti 20 xuwa 30 kafin nan kin kunna abun gashinki yadau xafi. Sai kisaka kigasa na tsawon minti talatin.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_12709285
rannar
Kano State
cooking is my portion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes