Cous cous da mai da yaji

Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
Kaduna State

Abincin sharp sharp ga sauki ga Kuma dadin ci😋

Cous cous da mai da yaji

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Abincin sharp sharp ga sauki ga Kuma dadin ci😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Cous cous
  2. Man ja
  3. Yaji
  4. Maggi star
  5. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daura ruwa a tukunya dae dae yarda kake tunanin zai dafa maka cous cous inka sai ka zuba gishiri

  2. 2

    Bayan ka zuba gishiri,sai ka rufe idan ya taso sai ka zuba cous y inka

  3. 3

    Bayan ka zuba sai ka maida wuta can kasa ko ka kashe ma sbda shi cous cous bai son wuta sosai

  4. 4

    Bayan ka gama dafa cous cous inka sai ka soya manjan ka ka zuba a sama

  5. 5

    Idan kana so zaka yanka albasa harda au cucumber carrot in kana bukata ko latas

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
rannar
Kaduna State
Ina da ayyuka sosae Amma ako yaushe Ina matukar son dafa abinci da baking,shiyasa nake jin dadi idan na samu wata hanya ta koyan abinci.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes