Kalallaba

Ummu Sumayyah
Ummu Sumayyah @UmmuSumayyah03
Kaduna Nigeria

Kwadayi ya sani yin wannan

Kalallaba

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Kwadayi ya sani yin wannan

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Manja
  3. Yankakkiyar albasa
  4. Jajjagagen tarugu
  5. Kori
  6. Dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hade kayan da na lissafa a sama tare da ruwa. Amman manjar baifi cokali daya zaki saba.

  2. 2

    Kwabin kar yayi ruwa kuma kar yayi kauri sosai.

  3. 3

    Sai ki zuba mai a pan,in yayi zafi sosai sai ki zuba kwabin. In gefe daya ya soyu sai ki juya dayan ma ya soyu. Haka zaki tayi har ki gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Sumayyah
Ummu Sumayyah @UmmuSumayyah03
rannar
Kaduna Nigeria

sharhai

Similar Recipes