Fried rice a sauqaqe😃

Haleema Waxeerie
Haleema Waxeerie @cook_14664827
Sokoto state

Akwai hanyoyi da dama na sarrafa fried rice 👍🏻 #PIZZASOKOTO

Fried rice a sauqaqe😃

Akwai hanyoyi da dama na sarrafa fried rice 👍🏻 #PIZZASOKOTO

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Jajjage
  3. Mai
  4. Kayan kamshi
  5. Kayan dandano
  6. Karas
  7. Green pease
  8. Anta

Cooking Instructions

  1. 1

    Wanke shinkafa ki tsaneta sannan kisaka mai acikin tukunya da anta sai kizuba shinkafar kiyita juyata

  2. 2

    Zaki cigaba da juyawa har sai tayi brown sannan kisaka jajjage kiyita zuyawa

  3. 3

    Idan jajjage yasoyu sai kisaka kayan kamshi da dandano dakuma karas da green pease sannan kujuya kadan sai kisaka ruwan zafi ko ruwan tafashen nama

  4. 4

    Kibarta ta tadahu sannan kikwashe

  5. 5

    Acii lfy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haleema Waxeerie
Haleema Waxeerie @cook_14664827
on
Sokoto state

Comments

Similar Recipes