Shayi

Habiba Abubakar
Habiba Abubakar @UmmuMuhammad2
Sokoto

Yana Kara lafiya sosai Kuma Yana rigakafin cututtuka.

Shayi

Yana Kara lafiya sosai Kuma Yana rigakafin cututtuka.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Citta
  2. Kanumfari
  3. Girfa
  4. Hulba
  5. Na'a na'a
  6. Babunaj
  7. Sta
  8. Abhan
  9. Zuma

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki hada duka kayan shayinki ki zuba a tukunya Sai ki zuba ruwa ki daura a wuta,ki barshi ya nuna sosai Sai ki sauke ki zuba a cup sann ki sa zuma

  2. 2

    Asha lafiya

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Habiba Abubakar
Habiba Abubakar @UmmuMuhammad2
on
Sokoto
cooking is full of fun
Read more

Comments

Similar Recipes