Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

10to15mint

Cooking Instructions

10to15mint
  1. 1

    Zaki tankade flour ki kisata aroba mai kyau sai kisa sugar d butter tare d milk& flavor sai ki gaurayasu kiyita juyashi har sai sunhade jikinsu sosai

  2. 2

    Sai kina cira kadan kadan kina sawa akan abin rolling sai kisa hannu kina Dan fadadashi yadanyi tudu yanda kikeso sai kiyanka shi a tsatstsaye sai kidau fork kina Dan sokawa sama2 to haka zakiyi tayi har kigama sai kisa a oven ki gasa

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
on
Hadejia

Comments

Similar Recipes