Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Seasoning
  2. Danya nama
  3. Onions
  4. Pepper
  5. Ginger
  6. Curry,thyme
  7. Water

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko nawanke nama nasaka 'a tukunya, nayanka onions nazuba,nadaka ginger nazuba,nasa pepper,seasoning,curry, thyme, sannan nazuba ruwa narufe shi

  2. 2

    Har sai daya nuna ruwan jikin ya shanye, sannan nasa muciya nayi ta juyashi

  3. 3

    Har sai da ruwan jikin jikin ya shanye, tun naman yana hade har sai da ya rabe jikin shi ina ta juyawa,har sai da ya soyu

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fatima muhammad bello
fatima muhammad bello @cook_17174491
on

Comments

Similar Recipes